ha_tq/num/16/36.md

583 B

Menene Yahweh ya gaya wa Musa ya fadi wa Eliyaza, ɖan Haruna firist, ya yi kuma domin me?

Yahweh ya gaya wa Musa ya gaya wa Eliyaza ya dauki Tasoshin daga cikin raguwar wuta kuma ya barbaza garwashin domin tasashin mai tsaki ne, keɓeɓu ne kuma a gare shi.

Menene Musa ya gaya wa Eliyaza ya yi da karfen tasoshin na wadanda suka rasa rayukan su domin zunubi

Ya kamata Eliyaza ya bubbuge tasoshin domin su zama marfin bagadin su domin kebeɓu ne su ga Yahweh.

Rufewar bagadin zai zama wane alama ne?

Rufewar bagadin zai zama alamar kasancewar Yahweh ga mutanen Isra'ila.