ha_tq/num/16/28.md

343 B

ya mutanene suka gane da ce wa Yahweh ya aiki Musa ya duka wadace ayuka kuma bai yin su domin daukakar kansa ba?

Idan mutanen suka yi mutuwa irin na kowane mutum, toh Yahweh bai aike Musa ba. Idan Yahweh ya halici wani tsagu daga kasa ya hadiye su suka shiga kasa cikin lahira, dukan mutane za su gane cewa wadacan mazajen suka rena Yahweh