ha_tq/num/16/25.md

622 B

Wanene ya bi Musa lokacin da ya je wurin Datam da Abiram ya gaya wa al'ummar su bar rumfar mugayen mazan kada kuma su taba koman su?

Shugabanen suka bi Musa da ya je wurin Datam da Abiram ya gaya al'ummar su bar rumfar mugayen mazajen kuma kada su taba koman su.

Menene ya gaya masu zai faru da al'ummar idan suka tsaya kusa da rumfar?

Ya ce al'ummar za su halaka ta wurin zunuban su.

Wanene suka fito daga rumfar su sun tsaya a cikin kofar toron su tare da matayen su, 'yan mazan su, da 'ya'yan su?

Datan da Abiram suka fito waje suka tsaya a kofar rumfar taron su, da matayen su, 'yan mazan su da 'ya'yan su.