ha_tq/num/16/20.md

460 B

Menene Yahweh ya na son Musa da Haruna su yi?

Yahweh yana son Musa da Haruna su ware kan su daga cikin wancan al'umma domin ya halaka al'ummar yanzu nan.

Menene Musa da Haruna suka yi da Allahn ruhohin dukan mutumtaka ya umarce su su ware kan su daga mutanen da ke a kofar rumfar?

Musa da Haruna suka kwanta da fuskokin su a ƙasa suka roke Allah mai ruhohin dukan mutumtaka idan tilas ne ya ji fushi da dukan al'umma domin mutum ɗaya ne ya yi zunubi.