ha_tq/num/16/15.md

477 B

Menene Musa ya tambaya gare Yahweh cikin fushi game da baikon Datam da Abiram, kuma menene Musa ya ce bai dauka ko yi daga wurin su ba?

Musa a cikin fushi ya roke Yahweh kada ya karbi baikon su, kuma Musa ya ce bai dauki ko jaki ɗaya daga wurin su ba kuma bai jima ko ɖayan su ciwo ba.

Menene Musa ya ce wa maza 250 kuma da Haruna ya kawo tare da su washe gari kuma a ina za su je?

Musa ya gaya wa Haruna da maza guda 250 su zo tare da shi gaban Yahweh da turaren su.