ha_tq/num/16/12.md

290 B

Menene Datam da Abiram suka ce lokacin da Musa ya kira su su zo, kuma menenesuka ce game da Musa?

Datam da Abiram suka ce ba za su wurin musa ba. Suka ce wai Musa ya fitar da su daga kasa da ke zubowa da madara da zuma domin ya kashe su a cikin jeji, kuma yana son ya yi mulki a kan su.