ha_tq/num/16/06.md

287 B

Wanene Musa ya umurce shi ya kawo turare ya nuna wa wadda Yahweh ya zaɓa ya zama mai tsarki, da kuma menene za su yi da turaren?

Musa ya umurce dukan kungiyar Korah su kawo turare washe garn su sa wuta da turare a gaban Yahweh domin ya nuna wanda Yahweh ya zaɓa ya zama mai tsarki.