ha_tq/num/16/01.md

490 B

Wanene tare da Datan, Abiram, da On--suka tara wadansu maza domin su tayar wa Musa?

Korah ne ya tattara mazan domin su tayar wa Musa.

Wanene ya bi Korah, da On domin su tashi sama su tayar wa Musa?

Shugabanen mutanen Isra'ila guda ɗari biyu da hamsin suka tayar tare da da su domin su tayar wa Musa.

Wane maza biyu ne Korah da sauran suke tunani suke dagan kansu fiye da sauran mutanen Yahweh?

Sun yi tunani cewa Musa da Haruna ne suke daga kansu fiye da Sauran mutanen Yahweh.