ha_tq/num/15/35.md

148 B

Menene al'umma za su yi ga mutumin da aka iske shi yana tattara itatuwa ranar hutu?

Al'umar za su kai shi wajen taron su jefe shi har ga mutuwa.