Wanda ya yi abin lalaci za a datse shi daga cikin mutanen sa domin ya rena Yahweh kuma ya ƙarya dokokin sa.