ha_tq/num/15/22.md

184 B

Menene al'ummar za su yi game da zunubi rashin ganganci?

Dukan al'ummar tilas ne su mika ɖan saniya, baikon hatsi da baikon sha, da na mijin akuya guda daya a kamar baikon zunubi,