ha_tq/num/15/20.md

229 B

Menene mutanen za su yi da dunkule na farko?

Mutanen za su daga gurasa daga dunkulen su ns farko.

So nawa Yahweh ya ummarce mutanen su daga baiko daga dunkulen farko?

Ya ce tilas ne su daga baikon ga dukan tsaran mutanen.