ha_tq/num/14/36.md

298 B

Menene ya faru da mazajen da suka je duban ƙasar?

Mazajen da Musa ya aike su su dubo ƙasar dukan su suka rasu ta wurin annoba daga wurin Yahweh.

Wanene ya regeda rai daga mazajen da suka je suka dubo ƙasar?

Daga mazan da suka je duba a ƙasar, Yoshuwa da Kaleb ne kadai suka rege da rai.