ha_tq/num/14/34.md

202 B

Shekaru nawa ne mutanen za su ɗauki sakamakon zunubin su kuma menene dalilin wannan lambar?

Za su dauki sakamakon zunubin su na shekaru arba'in domin mutanen suka bincike ƙasar na shekaru arba'in.