ha_tq/num/14/23.md

480 B

Menene zai faru da wadacan mutanen da suka rena Yahweh?

Mutanen da suka rena yahweh ba za su gani kasar da Yahweh ya yi rantsuwa ga kakanensu ba.

Menene Kaleb ya yi domin yana da wani ruhu, kuma menene zai faru da Kaleb?

Kaleb yana da wani ruhu kuma ya bi Yahweh gabaki daya; sa'anan zai je kasar nan da ya bibcike da shi da zuriyar sa za su gaje ta.

Ina ne Yahweh ya gawa mutanen su je washe gari?

Yahweh ya gaya wa mutanen su juye gobe su je jeji ta hanyar Jan teku.