ha_tq/num/14/06.md

426 B

Menene Yoshuwa da Kaleb suka yi?

Yoshuwa da Kaleb suka yage tufafin su kuma suka yi magana a ga duka mutanen.

Yaya ne Yoshuwa da Kaleb suka Kwatanta Kasar?

Yoshuwa da Kaleb suka kwatanta kasar kamar kasan da ke zubowa da madara da zuma.

Menene Yoshuwa da Kaleb suka gaya wa al'ummar zai faru idan Yahweh ya yi farin ciki da su?

Suka ce idan Yahweh ya yi farin ciki da su za dauki dukan su cikin kasar kuma ya basu.