ha_tq/num/14/04.md

200 B

Menene mutanen suka gaya wa junan su da za su yi?

Suka yi tunanin zaɓi wani shugaba domin su koma Masar.

Menene Musa da Haruna suka yi a gaban taron?

Musa da Haruna suka kwanta a gaban taron.