ha_tq/num/14/01.md

455 B

Yaya ne al'umar suka yi game da labarin jarumawan ƙasar?

A daren dukan al'ummar suka yi kuka da ƙarfi.

Mene dukan al'ummar Isra'ila suka gomaci ya faru da su yayin da suka yi gunaguni ga Musa da Haruna?

Suka ce wa Musa da Haruna sun gomace da sun mutu a ƙasar Masar ko a cikin jeji.

Menene sun yi tunani zai fi musu da su je cikin ƙasar da Yahweh ya kawo masu

Suka yi tunani cewa da zai fi su kama Masar da su da matayen su da ƙananan su.