ha_tq/num/13/32.md

181 B

Ta yaya ne mazajen suka kwatanta yadda suka kasa idan za a kwatanta su da jarumawan ƙasar?

Mutanen suka ce a ganin su kamar fara muke idan za a kwatanta mu da jarumawan ƙasar.