ha_tq/num/13/30.md

314 B

Yaushe ne Kaleb ya ƙarfafa mutanen su ƙarbe ƙasar?

Kaleb ya ƙarfafa mutanen su karbe shi gabaki daya.

Menene ya suran mazajen da suke tafi tare da Kaleb suka ce ba za su iya kai wa mutanen hari ba?

Sauran mazajen da suks tafi da Kaleb suka ce ba za su iya kai wa mutanen hari ba domin sun fi su ƙarfi.