ha_tq/num/13/27.md

296 B

Wane rohoto ne mazan suka kawo game da mutanen cikin ƙasar?

Mazajen suka ba da rohoto ce wa mutanen da suks yi gida jen su a ƙasar masu ƙarfi ne.

Wane kalma mazajen suka dawo da shi game da birane da ke cikin ƙasar?

Mutane suka dawo da kalma ce wa biranen ƙayatattu ne kuma manya ne.