Mazajen suka dawo daga dubo kasar bayan kwanaki arba'in.
Sun kuma kawo kalmar ga dukan jama'ar mutanen Isra'ila.