ha_tq/num/13/23.md

293 B

Mutane nawa ne ya dace su kawo reshen baure, da menene kuma za su kawo?

Ya dauki mutane biyu ne su dauka bauren a kan danda; ƙungiyoyin su kuma suka kawo rumman da ɓaure.

Menene mazajen suka yanko doga kwarin Eshkol?

Da mazan suka kai kwarin Eshkol, suka yanko rashe da rumman baure.