ha_tq/num/13/17.md

597 B

Menene Musa ya gaya wa mutane su lura duba game da mutane da dake zama a kasar?

Musa ya gaya wa mazajen su duba mutane da ke zaune a kasar, ka suke da ƙarfi ko ragwaye ne, ko suna da yawa kima ne.

Menene Musa ya gaya wa mazajen su lura game da biranen cikin kasar?

Musa ya gaya masu su gani ko biranen kamar zango ne ko kamar ƙayattatun birane ne.

Menene Musa ya gaya wa shugabanen su bincika game da ƙasar kuma menene za su kawao?

Musa ya gaya wa shugabanen su gani ko kasar tana da kyau ko shuka za ta iya yin girma, ko akwai itatuwa, kuma su kawo abin misali daga amfanin ƙasar.