ha_tq/num/13/01.md

290 B

A ina ne Yahweh ya gaya wa Musa ya aiki waɗansu maza?

Yahweh ya gaya wa Musa ya aiki waɗansu maza su duba ƙasar Kan'ana, wadda ya ba wa mutanen Isra'ila.

Menene matsayin mutanen da aka aike su daga cikin mutanen Isra'ila?

Dukan su shugabane daga dukan ƙabilar mutanene Isra'ila.