ha_tq/num/12/01.md

280 B

Menene ya sa Miriyam da Haruna suka yi gunaguni a kan Musa?

Miriyam da Haruna sun yi gunaguni a kan Musa domin saboda wata mace bakushiya da ya aura.

Menene ya nace cewa Musa mutum ne mai tawali'u?

Musa mutum ne mai isheshen tawali'u, ya fi kowane mutum a duniya tawali'u.