ha_tq/num/11/31.md

389 B

Menene nisan daga teku da makwarer suka fado?

Makwarer suka fadokusa da zangon, misalin kusan tafiyar yini ɖaya a wannan sashi kuma da misalin kusan tafiyar yini a ɖaya sashin.

wane misalin lokaci ne mutanen suke ta famar tattara makware a dukan rana, dukan dare, da kuma da dukan washe gari.

Mutanen sun yi famar tattara makware dukan yini, dukan dare, da kuma dukan washe gari.