ha_tq/num/11/24.md

139 B

Menene shugabane guda saba'in suka yi lokacin da Ruhu sauko a kansu?

Lokacin da Ruhu ya sauko a kan shugabane saba'in, za su yi anabci.