ha_tq/num/11/21.md

119 B

Menene Yahweh ya ce Musa zai gani game da kalmar Yahweh?

Yahweh ya ce wa Musa zai gani ko kalmar Yahweh gaskiya ne.