ha_tq/num/11/18.md

196 B

Wanene zai ba da namar ga mutanen domin su ci?

Yahweh ne zai ba su namar, kuma za su ci.

Na wane tsawon lokaci ne Yahweh ya ce mutanen za su ci namar?

Mutanen za su ci namar na dukan wata.