ha_tq/num/11/16.md

276 B

Wanene Yahweh ya gaya wa Musa ya kawo wurin sa?

Yahweh ya gaya wa Musa ya kawo dattawan Isra'ila guda saba'in wurin sa.

Menene Yahweh ya ce shugabanen za su yi bayan ya sa wadansu Ruhu bisa kan su?

Yahweh ya ce wai shugabanen za su ɖauki nawayar mutanen tare da Musa?