ha_tq/num/11/01.md

240 B

Wane ƙalmomin mutane ne Yahweh yake saurara?

Mutanen sun yi kuka game da matsalolinsu Yahweh kuwa ya ji.

Menene Musa ya yi lokacin da mutanen suka kira shi domin wutar?

Lokacin da sun kira ga Musa, ya yi adu'a, kuma wutar ya tsaya.