ha_tq/num/10/35.md

271 B

Menene Musa ya roki Yahweh yayin da suka shirya yanyar su domin tafiya?

Ya roki Yahwe ya watsar da makiyin sa ya kuma sa masu ƙin sa su gudu daga wurin sa.

Menene Musa ya ce wa Yahweh lokacin da sun tsaya?

Ya roki Yahweh ya dawo wurin Isra'ila masu yawan dubbai.