Idan sun je yaki sun busa alama da kakakin, Yahweh zai tuna da su ya kuma cece su daga abokan gaban su.