ha_tq/num/10/06.md

312 B

Menene alama na taruwar gefen kudu domin tafiyar su?

Alamar gefen kudu domin tafiyar su shi kakaki so biyu masu ƙara.

Menene alamar ƙahon da ba'a busa da karfi ba?

Kungiyoyin za su tarun tare.

Wanene kullum za su busa ƙahon?

'Ƴa'yan mazan Haruna, da firistoci, su ne kaɗai za su iya busa ƙahon.