ha_tq/num/10/03.md

367 B

Wanene zai busa kakakin?

Firitoci ne za su busa kakakin.

Menene alamar taruwar shugabanei kadai zuwa ga Musa?

Lokacin da firist ya busa kakaki daya, shi ne lokacin da shuganen kawai za su taru zuwa ga Musa.

Menene alama ga mutanen gefen gabas su fara tafuyar su?

Alamar mutanen gefen gabas kafin su fara tafiyar su shi ne idan aka busa girgijen mai ƙara.