Yahweh ya gaya wa Musa ya gyara kakaki biyu na azurfa domin kiran ƙungiyoyin jama'a domin su taru ko kuwa domin su matsa da zangunan su.