Yahweh ya yi maga da Musa daga bisan marfin kafara a kan akawatin alƙawari, daga tsakanin kerubim biyu.