ha_tq/num/07/24.md

197 B

A rana ta 3, wane ƙabila ne daga 12 kabilar Isra'ila suka mika hadayu domin keɓewar bagadin?

A rana ta 3, Zebelun ne daga cikin 12 na kabilar Isra'ila suka mika hadayu domin keɓewar bagadin.