ha_tq/num/07/12.md

185 B

Wanene na farko a cikin 12 na yarurukan Isra'ila da ya mika hadayar domin keɓewar bagadin?

Juda ne na farko daga cikin 12 na yarurukan Isra'ila da ya mika hadayar keɓewar bagadin.