ha_tq/num/07/06.md

277 B

Menene Gashon da zuriyarsa sun karba domin irin bukatun aikin su?

Gashon da zuriyar shi suka karba shanu biyu da kekuna noma hudu.

Menene Merari da zuriyar sa suka karba bisa ga buƙatun aikin su?

Merari da zuriyar sa suka karɓa shanu hudu da kekunan noma guda takwas.