ha_tq/num/06/10.md

390 B

Menene kazantun baNazari zai fara kawo do farashin a rana na takwas wa firist a kofar shiga rumfar taruwa a ranar keɓewar kansa?

A rana na takwas zai kawo domin keɓewar sa kurciyoyi biyu ko 'ya'yan tantabara biyu wa firist a kofar shiga rumfar taruwar. Kuma zai keɓe kansa a ranar.

Menene dalilin bayabayen?

Dalilin bayabaye biyun domin baikon zunubi da baikon konewa na keɓewa.