ha_tq/num/06/06.md

289 B

A lokacin ranakun keɓewar wa Yahweh menene tilas mutumin da ya dauki alƙawarin Nazari ba zai zo kusa da shi ba?

Mutumin da ya dauki alƙawarin Nazari ba zai kusanci gawa ba.

Ga wanene lokacin keɓewa da tsarkin sa?

A cikin lokacin keɓewarsa mai tsarki, ajiyayye domin Yahweh ne?