Shari'a ne ga macen da ta fita iskanci daga wurin mijin ta kuma ta ƙazantu. Shari'a ne kuma ga mutumi mai ruhun kishi in ya yi kishin matar sa.