ha_tq/num/05/24.md

372 B

Menene firist zai yi da ruwa mai daci da ke dauke da la'ana?

Firist zai sa matar ta sha ruwa mai dacin.

Menene firist zai yi da baikon hatsin?

Firist ya dauki baikon hatsin daga hanun mijin matar, ya daga shi sama ga Yahweh, ya ba wa Yahweh kadan daga ciki, ya kuma kone sauran bisa bagadi.

Menene firist ya yi da ruwa mai dacin?

Ya mika wa matar domin ta sha.