ha_tq/num/05/18.md

258 B

Sai menene firist ya yi?

Shi firist ya bude ya kuma kwance gashin kan ta ya kuma zuba baikon hatsi na tunawa a cikin hanuwan ta. Shi firist , rike da ruwa mai ɗaci, zai sanya matar ƙarkashin rantsuwa da zai yantar da ita idan ita mai rashin gaskiya ce.