Tilas ya sa matar a gaban Yahweh, ya kuma ɗauki gorar ruwa mai tsarki ya haɗa shi da ƙurar ƙasan rumfar sujada a cikin ruwa.