Mutumin ya kawo matar shi zuwa ga firist da baikon da ake buƙata a madadin ta, da kashi goma na awon garin bali an matsayin abin tunawa da laifin.