ha_tq/num/05/08.md

193 B

Menene farashin kuma menene zai yi ya biya farashin laifin idan mai laifin baya da dangin da za su karba farashin?

Tilas ne ya mika farishin tare da rago ga firist wanda zai zama na firist.