Duk wanda ya aikata zunubi ga wani zai furta zunubin, zai biya farashin laifin sa gaba ɗaya ya kuma ƙara akan farashin kashi ɗaya cikin biyar.